HADEJIA A YAU!
A CI GABA DA RANGADIN DA YAKE KAN WAYAR DA KAI AKAN KIDAYA MAI MARTABA SARKIN HADEJIA ALH. ADAMU ABUBAKAR! BAYAN SALLAR LAYYA YA FARA DA KAUGAMA.
A Ranar Talata 1/2/2005 yaje Kaugama Kasar Magajin Gari.
Ranar Asabat 5/2/2005 yaje Marke Kasar Dallatu.
Ranar Talata 8/2/2005 yaje Yalo Kasar Sarkin Dawakin tsakar gida.
Ranar Alhamis 10/2/2005 yaje Dakayyawa Kasar Dan'maliki.
BAYAN YA GAMA DA KAUGAMA SAI KUMA KASAR KIRIKASAMMA.
Ranar Lahdi 13/2/2005 yaje Kirikasamma Kasar Sarkin Dawaki.
Ranar Alhamis 17/2/2005 yaje Baturiya Kasar Durbi.
Ranar Alhamis 24/2/2005 yaje Turabu Kasar Katuka.
YA GAMA DA KIRIKASAMMA SAI KUMA AUYO! KU TARA A PART THREE.