Ismaila A sabo Hadejia

Ismaila A sabo Hadejia
(1)Wannan dai shine Hotona, wadda Idonku yake kallona. (2) Bayan na tafi gun Sarkina, zaku tuna ni watan wata rana. (3) In wani yayi kiran sunana, sai ku cane Allah yaji kaina. (4) Koda zakuyi jimamina, sai ku yimin addu'ah bayana. Marigayi Aliyu Akilu.

Thursday, October 6, 2016

HADEJIA A YAU!: (15) SARKIN HAƊEJIA ABUBAKAR MAJE HARUNA (1984-200...

HADEJIA A YAU!: (15) SARKIN HAƊEJIA ABUBAKAR MAJE HARUNA (1984-200...: Bayan rasuwar Sarkin Haɗejiya Alhaji Haruna sai aka naɗa Ɗansa Alhaji Abubakar Maje Haruna a matsayin Sarkin Haɗejiya na goma sha biyar (... HADEJIA A YAU!