HADEJIA A YAU!
A yau Litinin 05/09/2026, rana ce ta tarihi a masarautar Gumel, domin a ranar aka nada Sabon Sarkin Gumel Dr. Lawan Ahmad Muhammad Sani. Shine Sarki na goma sha bakwai a Jerin Sarakunan Gumel. An nada shi ne bayan rasuwar Mahaifin sa, Sarkin Gumel Ahmad Muhammad Sani. Allah ya taya shi riko.