HADEJIA A YAU! Wannan Dandali Na kirkireshi don bada Tarihin Kasar Hadejia, da Tarihin Sarakunan ta, da wadanda suka bada Gudunmawa wajen Inganta Al'adun Gargajiya. Hadejia A yau. Ismailasabo@gmail.com
Tuesday, May 1, 2012
RA'AYI BA GABA BANE
Dandalin Muazu Hadejia
MENENE RA'AYINKA/KI??? A
tunanina da dogon naxarina
inaga raba nigeria biyu shine
xaibawa nan arewa samun
qaddamar dama komenene... Idan
shari'ar musuluncin cema... ABIN
LURA: Meyasa duk inda ake tashin
hankali a arewane? Kuma
musamman ma wadanda suka
nunawa GUDLUCK QIYAYYA a fili a
shekarar xabe ta 2011... Meyasa
akai birin da tattaunar da akace
wai anayi da 'yan boko haram?
Meyasa GEJ yaqi daukar shawarar
gwamnan KADUNA? Shin
gwamnatin JAR HULA ta kano tana
ganin cin kashin da akewa
talakawanta wadanda sukasha
rana awajen xabenta? Shin yanxu
anacigaba da gudanar da komai
lfy a BUK? Idan a'a to yaushene
komai xaidawo nrml a BUK?
Gwara araba kowa yasan gidan
ubansa gaskia... Karkucemin idan
anraba xamusha wuya..
Yanxunma ita mukesha kuma da
sunan gwamnatin KAFIRCI.. Ga
NIGER nan... Nan gaba kadan xata
bawa duniya mamaki wajen
cigaban xamani... Ina manyan
Arewan da ake cewa akwaisu? Ko
suma tsoron 'yan boko haram
dinne yasa sukai shiru??? Mudai
gwara araba! Suje suci MAI muxo
muci wuyarmu daga karshe mayi
hankali! By Inuwa A liman.
Monday, April 30, 2012
KUKAN KURCIYA
Dandalin Muazu Hadejia
KUKAN KURCIYA.....
Da kun ban gari da nayi tsokaci akan wannan
hare haren boma bomai da ake kaiwa
Arewacin Nigeria. Wata rana ina dan primary,
malamin social studies yake bamu tarihin
Hitler Adolph na Jamus sai naji yana cewa
hitler in zaici gari da yaki da farko yana kai
hari ga jami'an tsaro sannan sai ya kai hari
cibiyar kasuwanci da gun ajiyar kudi. Bayan
nan sai ya kai hari ga matasa 'yan makaranta!
In yayi haka to ya karya tattalin Arzikin ku sai
kuma yayi muku duk abinda yaga dama. Abin
tambaya anan shine... Anya tarihi bai
maimaita kansa ba? Musamman a kasata
Nigeria? Yayinda shugaba yakeso ya tabbata a
mulki zai iya amfani da salon Hitler yaci gaba
da mulkinsa a tsunake. Yasan ba ta mulki
kuke ba ku dai ku samu zaman Lafiya. Jama'a
yakin ruwa fa ya tadda sakaina! Ya kamata
muyi karatun ta nutsu game da Hare haren
nan da ake kai mana da sunan wata kungiyar
da babu ita. Ka dauka cewa duk abinda ya
samu dan Borno ya sameka kai dan sokoto.
http://Isabohadejia.blogspot.com/ Muyi
kokari mu gyara kasarmu, muyi ta Addu'ah
Allah ya kauda mana Miyagun Shugabanni.
Kamar yanda Allah ya kawar da Hitler Adolph
na Jamus. http://
jindolada.xtgem.com/
Subscribe to:
Posts (Atom)