HADEJIA A YAU! Wannan Dandali Na kirkireshi don bada Tarihin Kasar Hadejia, da Tarihin Sarakunan ta, da wadanda suka bada Gudunmawa wajen Inganta Al'adun Gargajiya. Hadejia A yau. Ismailasabo@gmail.com
Saturday, March 24, 2012
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
thank u!
ReplyDeleteMasarautar Hadejia Allah ya albarkace ta da abubuwa masu tarin yawa,kamar noman rani dana damina, ga manyan koguna cike da kifi. Hadejia tana da matsayi babba wajen jagorancin habaka tattalin arzikin wannan kasa{Nigeria}wajen samar da kayayyakin masarufi.Allah ka daukaki masarautar hadejia.
ReplyDeleteJerin hakimai fa
ReplyDelete